HANYOYI 5 NA SAMUN KUDIBA ONLINE

Hanyoyi Biyar (5) Da Zaku Samu Kudi a Internet
Zanyi Bayani a Kai Domin Ya 'uwamu Su Anfanna :
(1) Survey And Earn :Menene Survey and Earn Kuma Ya Zanyi Na Samu Kudi , Shi dai Survey and Earn Kaman Ka'Dau Application a Google Ashema Kayi Invited na Abokanai ka Suyi Joining A Baka Percentage Dinka ,ko Wani Mutum daya kaman Dari Biyar akoi Companoni da Dama Zaku iya zamu Kudi dasu ,Amma Taya 'zaku Samu kuma Menene Tsirrin Abun ,Shidai Tsirrin Na daya Ka daugaro da kanka, Ba wai Abokanaye kaba,Domin Anan Arewan Mu akoi Mugunta ,Idan Kayi Invited na Abokinka a Social Media dawiya yayi Join Koda Free ne , Domin Baya Kaunar Yaga Ka ruwanka ,
*Ka Kasance Kana Da Babban Wayoyi Biyu , Sim Card Goma , Laptop daya , Gmail Ashiri, Domin Kayima Kanka Self Refelink Kasamu Na daugaro da Kanka
(2) Freaceless : Menene Freaceless Kuma Taya Zan Samu Kudi a Kai , Shidai Freaceless , Organization Campany Ne Da Farko Kayi Register ,a Google Baya Ka Gama Taya Zaka Samu Kudi Dasu Shine ,Idan Ka iya Designing Logo da Editing Video Da Kuma Photo , Sai Kayi Tallah Abinka Idan Manya Masu Kudi Suka Kalla Naka Yayi musu Zasu iya Tuntubaka ta Email Kayi Musu Aiki Su Biyaka Kudi Mai Soka Gaske , Mafi yawanci Yan Paskitan Sukafi Samu Kudi ,Amma Zaka Iyayin Join Idan Kasan Ka Iya Daga Abunda na Lissafa,
(3) Forex Trade: Menene Forex Trade Taya Zan Samu Kudi a Can , Ko ka Takaitace Bayani a kai ,Da Kuma Taya Zaka Samu Kudi A Forex Trade ,Shi dai Forest Trade ba Free bashe kaman Sauran Investment ko Refelink , A.a Shi Forest Trade____Suba Hannu Zarine Kaman Addace, Sai Kabi Ka'idoji Domin Ka Anfanna ,Zaka Iya koyo yadda Akeyin a Google da Youtube,
(4) Blogging : Menene Blogging Kuma Taya Zan Samu Kudi a Blogger , Blogging Website ne ,Kuma Sai Ka Saya Domain , Kafin ka Fara Post ,Ba Abu me Wahala Bane ,Ka Fara Koyon Html da Css da JavaScript Programming Language ,Kawai ya Isa ka kera Website Dinka na Kanka, Zaka iya koyo ta PDF ko YouTube, dakuma Google Hanya Mai Sauki.

Comments

Popular Posts