(MTN) YADDA ZAKA SAMU DATA 100GB KYAUTA knl

[MTN] Yadda Zaka Samu 100mb Kyauta A Kowace Rana Ta Hanyar Amfani da (24clan V2ray VPN)
Assalamu-alaikum, Dukkan Godiya Ta Tabbata ga Allah Daya bamu ikon samun nasarar kammala Wannan Manhaja Domin Taimakon Al-Ummar Mu.
Kamar yadda kowa ya sani a wannan zamanin rayuwa tayi tsada ta kowane bangare, hakan yasa mukayi iya bakin kokarinmu na ganin cewa mun fito da manhajar da zata ringa taimaka mana duk rana da 100mb kyauta.
Ba tare da 6ata lokaci ba.
Da farko zakuyo download na Wannan Manhajar ne daga shafin playstore ga link din application din nan a qasa.
saiku danna domin saukewa
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.v2ray.tcodes
Bayan kun Sauke manhajar izuwa wayoyinku saiku budeshi saiku za6i daya daga cikin wadannan kamar yadda suke a photunan dake a qasa.
Saiku dannan (Connect) da zaran kunga wani message ya 6ullo a wayarku saiku jira tsawon 30 second zakuga yayi Connected.
muna godiya da bamu lokacinku

Comments

Popular Posts