YACCE ZAKA TURAWA COMPUTER VIRUS TA DAINA SHIGA INTERNET

YACCE ZAKA TURAWA COMPUTER VIRUS TADENA SHIGA INTERNET
Da farko dai zakabude "notepad" a computerr ka sai karubuta wannan commands in a cikin notepad inka .
@Echo off
Ipconfig /release
sai kayi save inshi sunan foldern ( a.bat)
Sai katura wannan file in a cikin "usb drive sai ka turawa computer dakakeson hanata shiga internet amma kafin Wanda katurawa file in yabude yazamana hotspot inshi abudene to alokacin , dazarar yashiga file in kagama dashi , idan zaiyi browsing zaina nunamasa " DNS failed "
Kubiyo ni a post nagaba domin yacce za'a gyara matsalar

Comments

Popular Posts