YADDA ZAKA DORA ROBOT AKAN PAGE DINKA YADINGA TURAMAKA MASSAGE GA FREINDS IDAN SUN MAKA MAGANA BAKA ONLINE

Asalam
yadda zaka dora robot/sakago Akan facebook page dinka cikin sauki domin Koda baka online zai chat da followers dinka cikin sauki gwargwadan Irin setting din daka yi masa kamar misalin yadda na sai ta nawa=>
User: aslm
      robot: Wslm
user: ya gida?/ya aiki?/ya jindadi?
      robot: alhmdllh/Domin yin magana            damu danna 1
      Domin sanin yadda zakayi kasuwanci a online danna 2
Domin yin kasuwancin cryptocurrency danna 3
Domin shiga group dinmu na whatsapp danna 4 ,,,,,,,,,,
up to 20
idan user yayi reply da number to robot 🤖 zai turo masa bayanan da aka dora Akan wannan number din
Abin lura=> saka robot a page tamkar rage wahala ne 
saka robot yana saka saukin communicate da members
kuma duk bayanan da kaga dama zaka dora masa kuma yayi reply cikin kasa da 5 second
misali lokacin muna harkar platforms
idan kayi message da (aslm) automatically robot zaiyi maka reply da 
=gawasu sabin platforms suna biya =
zai jero maka Link 🖇️🖇️ dinsu.
ba dole bane sai kasha wahala wajen tsara maganganu ba just idan kaga dama da members sunyi message 
sai ka saita robot yace musu 
DOMIN samun bayanin kaza da kaza Danna 1 up to 10,20,30
ina Mai baka shawara da kayi amfani da kalmar (aslm) a matsayin kalmar isar da manyan bayananka saboda mutanan mu sunfi amfani da ita a farkon message
wannan Link 🖇️ din shine zaka bi kayi create account Amma with your facebook account
https://chatfuel.com

Comments

Post a Comment

Popular Posts