YADDA ZAKA DUBA SAKONNIN WHATSAPP DA WANI YA TURO MUKU YA GOGE KAFIN KU GANI

YADDA ZAKA DUBA SAKONNIN WHATSAPP DA WANI YA TURO MUKU YA GOGE KAFIN KU GANI
Daga duniyar fasaha page
kamar dai yadda kuka gani a title na wannan post yau insha Allah zan muku bayani akan yadda zaku ga dukkan sakon da aka aiko muku a WhatsApp in an goge shi kafin ku karanta.
GA YADDA ZAKU YI
Da farko zaku yi downloading na wannan application mai suna whatsrecorvery. ku shiga wannan rubutun na kasa domin dakko shi kai tsaye a wayoyin ku
https://m.apkpure.com/whatsrecover-view-deleted-messages-media/whatsdelete.view
.recover.deleted.messages/download?from=de
tails
bayan kun shiga kun dakko shi, sai ku yi installing sannan ku bude shi idan kun bude shi za ku ga yana da fuska kamar ta whatsapp zaku ga wasu zabuka a can sama wato jerin sunayen sakonin da suka hada da chat, status, image, voice,audio, video da kuma decoment.
wadannan sune jerin sakonnin da zaku ga, idan kuna so ku duba sakonin da aka turo sannan kafin ku karanta aka goge sai ku duba anan idan akwai sakon da aka turo aka goge kafin ku karanta.
Wannan ita ce hanya mafi sauki da zaku KARANTA sakon da aka goge a WhatsApp kafin ku karanta.
DA FATAN KUN JI DAFIN WANNAN POST

Comments

Popular Posts