Bayan An Kashe mijina har lahira, mahaifina ya ce ni ce sabuwar matarsa

Wata budurwa mai suna Esther ta ba da labarin yadda mahaifinta ya nemi ya mai da ita sabuwar matarsa bayan mutuwar mijinta. A cewar Esther, ta yi aure tun tana karama kuma ba ta san komai ba game da aure inda ta ce bambancin shekarun da ke tsakaninta da mijinta shekaru 21 ne. Allah ya albarkace ta da ‘ya’ya uku kuma mijinta yana kula da ita sosai da yaran a waje da shekarunta inda ta ce yayin da mijinta ke raye ba ta buĆ™atar komai.

Comments

Popular Posts