PI NETWORK KYC

*KYC* ! *KYC* !! *KYC* !!!    🚀🚀🚀

⚖️⚖️⚖️⚖️⚖️⚖️⚖️⚖️⚖️⚖️⚖️

🕳️🚶‍♂️🕳️🚶‍♂️🕳️🚶‍♂️🕳️🚶‍♂️️🕳️🚶‍♂️🕳️


Assalam alaikum, an kammala matakin gwaji na tantancewa game da kyc na pi network, yanzu zaa fara na gaske (mass kyc) saboda haka ko yau ko gobe zaka iya ganin katin gayyata akan dashboard dinka cewa kaje kayi kyc, idan suka baka dama kaki amfani da ita to zasu dauke su bawa wani, kai kuma sai lokacin da suka kara waiwayar ka, amma da zakabi wasu matakai dama daya ma ta wadatar zakai kyc dinka cikin kwanciyar hankali kuma ba tare da bata lokachi ba.


Matakin shine : ka dauki hoton katinka da zakai kyc dashi gaba da baya, ka tabbata hoton yayi clear sosai, sai ka yankeshi yazama iya gundarin katin kawai ake gani, sannan kasamu clear background ka rike id card din a saitin kafadarka ta dama sai kayi (selpie) shima ka gyara shi ka ajiye, to shikenan ka wuce wajen, suna saka maka kyc kawai shiga zakai ka loda musu kayi submitting sai ka jira approved.


Amfanin yin wannan dabarar shine : yanzu zasu iya saka maka kyc kafin kaje ka dubo katin sun cire abinsu, sai kuma wani jikon, kasani duk wanda ya dade yana crypto zakaga baya rabuwa da gyararren hoton katinsa a waya, wani kuma yafi gane ya wahalar da kanshi karfe 12:00pm zakaga ya bude jaka yana neman id waishi zai dau hoto yayi kyc, sannan kuma kasani idan kanada matsala daya daga cikin waannan kada kayi kyc har sai kasamu mafita. 👇


 1)•°• idan kasan numberka batai verified ba kada ka kuskura kayi kyc.


2)•°• idan kasan baayi approved na sunanka daka gyara ba kada kada kayi kyc.


3)•°• idan kasan kasan baka kirkiri wallet dinka ba kada kayi kyc.


4)•°• idan kasan ka rasa pass press dinka kada kayi kyc.


Duk matsalar da kake da ita zaka iya maganinta kafin kyc gudun kada a samu matsala, sannan shawara ta karshe itace, hmmm ka kara kallon wajen (luck up) dakyau sannan ka tabbatar kayi abinda ya dace.


🚶‍♂️🚶‍♂️🚶‍♂️

Comments

Post a Comment

Popular Posts