BAYANI AKAN SATOSHI BITCOIN (BTCs):


MAI RUBUTU BASIRU LAWAN TUDUN WADA DANKADAI LG

KADA KAYI WASA DA MIINING BTCs:
Satoshi Nakamoto shine sunan mutumin da ya kirkiri Bitcoin Cryptocurrency na farko sama da shekaru 12 da suka wuce, amma har zuwa yau bai bayyana kansa ba
Ana kyautata tsammanin team din da suke juya akalar Bitcoin sune suka kirkiri Satoshi Bitcoin wannan da muke mining a yanzu, ana hasashen cewa Satoshi din ne ma da kansa ya kiriri wannan coin din da sunansa
Kamar yadda suka fitar a whitepaper wato kudin bayanan Satoshi Bitcoib, za'a dena mining zuwa karshen wannan shekara, kuma ana kyautata tsammnin darajarsa zai kai Ethereum kimanin Naira Miliyan 1 a kudin Nigeria
Ba shakka Satoshi Bitcoin zai fito da daraja sosai, shiyasa zaku ga tun yanzu suna biyan masu mining da suka gayyato mutane da Bitocin, kuma a kullun suna rabon wani kaso mai yawa na Bitcoin kyauta ga wadanda suke mining Satoshi
Ku dubi yadda abin yake jama'a, a kowani wata Satoshi Bitcoin suna raba kyautar Bitcoin na kimanin Naira Miliyan 150 (BTC Giveaway) zaku ga gurin BTC Giveaway akan application din da kuke mining Satoshi
Yanzu a misali ace sun yi amfani da wannan kudin a matsayin kudin liquidity me kake tunani?
Amma kyauta suke rabawa saboda mining din Satoshi Bitcoin (BTCs)
A tarihin Crypto ba'a taba samar da wani mining na wani coin mai daraja kamar wannan na Satoshi ba
Don haka ina bamu shawara kar muyi wasa da wannan abin, kullun ka bude application dinka na Satoshi ka taba gurin receive

Wadanda basu kara register ba da kuma verification ba suyi kokari su karasa
Allah Ya tabbatar mana da alheri

Comments

Popular Posts